Hausa

Abincin Bera Na Bata Taci Kafin Ta Mutu-Wanda Ya Kashe Yarinya Hanifa

Bayan Samun Gawarta A Cikin Bola Jami’an Hukumar Yan Sanda Ta Jihar Kano Sun Tsananta Bincike Har Suka Gano Makashin Karamar Yarinya¬† Hanifa Da Aka Dade Ana Nema Ruwa A Jallo,Wanda Kuma Malamine A Makarantar Da Ita Hanifar Take Karatu

Daga Karshe Dai Angano Wanda Yayi Garkuwa Da Hanifa Kuma Ya Kashe Ta Bayan Ya Nemi Kudin Fansa Har Naira Miliyan 6 Bai Samu Ba A Wajen Iyayenta,Malamin Mai Suna Abdulmalik Tanko Shine Yayi Garkuwa Da Hanifa Wata Biyu Da suka Wuce A Unguwar Kawaji Dake Birnin Kano

Malam Abdulmalik Tanko

Da Yake Amsa Tambayoyi Malam Tanko Ya Fadi Cewa Bayan Ya Nemi Kudin Fansa Bai Samuba Daga Iyayenta Ya Yanke Shawarar Kashe Yarinyar Ta Hanyar Bata Abincin Bera Taci Ta Mutu

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button