Hausa

Abu Uku Da Ya Kamata Kusani Akan Auren Da Sarkin Daura Mai Martaba Umar Farouk Umar Yayi

Hotunan Auren Mai Martaba Sarkin Daura Umar Farouk Umar Tareda Amaryarsa Aisha Maikano Ya Karade Kafafen Sada Zumunta Yayin Da Wasu Ke Ganin Sarkin Ya Auri Jikarsa Wasu Kuma Na Ganin Cewar Hakan Ba Laifi Bane Tunda Suna Son Junansu

Sarkin Daura Tareda Amaryarsa Aisha

Mai Martaba Sarkin Daura Umar Farouk Umar Ya Shafe Shekaru Da Dama Akan Karagar Mulkin Daura Gari Mai Dumbin Tarihi Da Tarin Albarka Dake Jihar Katsina A Arewacin Najeriya

Amarya Aisha Iro Maikano

Yanzu Haka Sarkin Yana Da Shekaru 90 A Duniya Kuma Ya Kasance Daya Daga Cikin Manyan Sarakunan Da Ake Ji Dasu A Fadin Najeriya

Ga Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Dangane Da Auren Da Yayi

Sunan Sabuwar Amaryarsa Aisha Iro Maikano Tanada Shekaru 21 A Duniya

An Daura Auren A Birnin Katsina A Wani Yanayi Na Dattako Da Kwanciyar Hankali

Amarya Aisha Iro Maikano Ta Tare A Fadar Mai Martaba Sarkin Daura Nan Take Bayan An Daura Auren

A Madadin Ma’aikatan Jaridar Northernreports Muna Yiwa Sarki Murna Da Kuma Fatan Alheri

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button