"
Hausa

Ahmad Ali Nuhu Na Gab Da Zama Shahararren Dan Kwallon Kafa

Matashin Dan Kwallo Kuma da ga Shahararren Jarumin Fina Finan Hausa Ahmad Ali Nuhu Na Gab Da Zama Shahararren Dan Kwallo Sakamakon Haskawar Da Tauraruwar Shi Keyi a fagen Kwallon Kafa

Ahmad Ali Nuhu

Yaron Wanda Ya Kira Kaftin Din Tawagar Kwallon Kafa Ta Najeriya Ahmed Musa A Matsayin Tauraronshi A Fagen Kwallon Kafa Ya Fara Da Kafar Dama a Harkar Kwallon Kafa tun Yana Dan Karaminsa

Yanzu Haka Yana Kwallo A Karamar Kungiyar Kwallon Kafa Dake Kano Inda Ya Ke Buga Gefen Hagu (Winger) Kuma Yana iya Cin Kwallo da kowace Kafa har ma da Kai

Yana da Burin watarana ya bugawa Kasarshi Najeriya Kwallo Kuma Ya Shahara a Fagen Tamaula A Ciki Da Wajen Najeriya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button