Hausa

Bamu Aminta Da Wannan Zaben Na Sarkin Kontagora Ba-Bar Mika Anache

Daya Daga Cikin Masu Neman Sarautar Masarautar Kontagora Barrister Mika Anache Ya Shigar Da Ma’aikatar Harkokin Masarautu Da Kananan Hukomomi Kara Akan Abin Da Ya Kira Son Kai Da ake Neman Yi Musu na nada wani Wanda Bai Cancanta Ba A Matsayin Sabon Sarkin Sudan Na Kontagora

Takardar Karar

Barista Mika Anache ya Shigar Da karar Inda Yake Neman A Canja Kwamishinan Ma’aikatar Harkokin Masarautu Da Kananan Hukomomi Barista Abdulmalik Sarkin Daji A Matsayin Mai Jagorantar Zaben Sabon Sarkin Saboda Rashin Cancantar Shi kamar yada Fadi a cikin Takardar Karar

Daga Cikin Abin Da Ya Rubuta Ya Ce

Ni Barista Mika Anache Daya Daga Cikin Masu Neman Darewa Kujerar Sarkin Sudan Na Kontagora na Wakilci Sauran Yan Uwana Masu Neman Wannan Kujera Mai Daraja Da Dumbin Tarihi Inda Muke Kalubalantar Kwamishinan Ma’aikatar Harkokin Masarautu Da Kananan Hukomomi Barista Abdulmalik Sarkin Daji Akan Rashin Cancatar Shi Na Zama Shugaban Wannan Zabe Da Ake Yi Saboda Bai San komai ba Dangane Da Masarautar Kontagora Ba Kuma Muna Kira Ga Gwamnatin Jihar Neja Da Ta Gaggauta Daukar Matakinl Kafin Abin Ya Kai ga Lalacewa

Muna Fatan Bazasu So Ganin Haka Ba

-Barista Mika Anache

Mika Anache Kuma ya nemi a sole Wannan Zabe Da Aka Fara don ba zasu lamuncu want Wanda Bai San tsarin Masarautar Kontagora Ba Ya Nemi ya Bata Masu Lissafi ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button