Hausa
Bamu Goyi Bayan Tinubu Ya Zama Shugaban Kasa Ba-Miyetti Allah

Kungiyar Makiyaya Fulani Ta Najeriya Ta Musanta Alakanta Kanta Da Goyon Bayan Takarar Shugabancin Jagoran Jam’iyya Mai Mulki Ta APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
Kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeding Association Of Nigeria (MACBAN) Ta Bakin Sakatarenta Na Kasa Baba Ngelzarma Ta Musanta Cewa Tana Goyon Bayan Takarar Shugaban Kasa Da Bola Ahmed Tinubu Yakeyi,Baba Ngelzarma Ya Bayyanawa Manema Labarai A Tsangayar Koyar Da Ilmin Gandun Daji Dake Abuja Cewa MACBAN Bata Nuna Goyon Baya Ga Tinubu Ko Kuma Wani Dan Takarar Shugaban Kasa Ba
Ya Cigaba Da Cewa Hukumar Bata Da Hurumin Goya Ma Wani Baya A Hukumance,Duk Wanda Yayi Hakan Yayi Me A Kashin Kansa Ba Tare Da Amincewar Hukumar Ba