Hausa

Abubuwa Shida Daya Kamata Kusani Akan Sabuwar Gwamnatin Taliban A Afghanistan

Ranar 15 Ga Watan Agusta Rana Ce Da Baza A Taba Mantawa Ba A Tarihin Afghanistan,Ranar Da Kungiyar Mayakan Taliban Suka Karbi Ragamar Mulkin Kasar Bayan Shugaba Ashraf Ghani Yayi Gudun Hijira Zuwa Kasar Wake

Mayakan Taliban Sun Amshe Mulki Bayan Sojojin Hadin Gwuiwa Da Amurka Ke Jagoranta Sun Fice daga Kasar A Kwanakin Baya

Jagoran Taliban

1 A Shekarar 1994 Kungiyar Taliban Tayi Suna A Lokacin Yakin Juyin Juya Hali Na Afghanistan Inda Suke Adawa Da Gwamnatin Kasar Ta Wancan Lokacin

Shugaban Taliban Na Farko Shine Mullah Muhammad Omar Wanda Ya Jagoranci Mayakan Har Suka Karbe Mulki Daga Hannun Shugaba Burnahuddin Rabbani A Shekarar 1996

A Wancan Lokacin Sun Samu Goyon Bayan Pakistan,Saudi Arabiya Da Hadaddiyar Daular Larabawa(UAE) Yayin Da Kasar Amurka Ta Ayyana Su A Matsayin Yan Ta’adda Kuma Masu Juyin Mulki

A Shekarar 2001 Sojojin Hadin Gwuiwa Da Amurka Ke Jagoranta Suka Fatattaki Taliban Daga Mulki Inda Suka Dawo Da Mulkin Dimokaradiyya A Karon Farko Cikin Shekara Biyar Da Taliban Ta Shafe Tana Mulkin Kasar, A Wani Shiri Na Ramuwa Bayan Amurka Ta Zargi Taliban Da Harba Rokoki Akan Ginin Cibiyar Kasuwanci Ta Duniya A Birnin New York Wanda Yayi Sanadiyar Mutuwar Mutum 2,996 Yayinda Mutum 2,500 Suka Jikkata

5 An Hana Shirya Fina Finai Da Waka Da Duk Wani Shagali Da Bai Shafi Addini Islama Ba A Lokacin Mulkinsu

Mallawi  Haibatullah Shine Shugaban Kungiyar A Yanzu Bayan Ya Maye Gurbin Mullah Akhtar Muhammad A Shekarar 2016,Yana Da Mayaka 85,000 Da Yake Jagoranta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button