"
Hausa

Barauniya Ta Saka Sarkar Miliyoyi A Bikin Sunan Jikarta

Shahararriyar Jarumar Fina Finan Kannywood Hafsat Idris Wace Akafi Sani Da Barauniya Ta Gwangwaje A Ranar Da Aka Zana Wa Jikarta Suna

Jaruma Hafsat Idris Barauniya Sanye Da Sarkar Gwal

A Wani Kasaitaccen Buki Da Jarumar Ta Shirya An Hangota Sanye Da Sarkar Gwal Da Aka Yi Hasashen Zata Iya Kai Naira Miliyan Daya Da Wani Abu AA Kasuwa,Kyakkyawar Jarumar Ta Nuna Farin Cikinta A Kan Wannan Suna Da Akayi Inda Aka Radwa Jaririyar Sunan Hafsat Din Wato Za’a Kirata Da Hafsat Junior

Jarumar Ta Kuma Godewa Allah Akan Wannan Arziki Da Ya Nufe Ta Dashi Kuma Ta Yiwa Wadanda Suka Halarci Taron Fatan Komawa Gida Lafiya

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button