Hausa

Bayan Shan Duka Akan Ya Saka Kayan Yan Sanda Matashi Ya Zama Cikakken Dan Sanda

Matashin Mai Daukar Hoto Dan Asalin Karamar Hukumar Gaya Dake Jahar Kano Bilal Ado Gaya Ya Samu Damar Zama Cikakken Dan Sanda Bayan Kammala Course Din Aikin Yan Sanda A Makarantar Koyon Aikin Yan Sanda A Wudil Dake Kano

Bilal Tareda Ministan Harkokin Yan Sanda Muhammad Maigari Dingyadi

A Kwanakin Baya Matashin Yasha Dan Banzar Duka Bayan Kamashi Da Kakin Yan Sanda Ba Bisa Kaida Ba,Hakan Yasa Ministan Harkokin Yan Sanda Na Najeriya Muhammad Maigari Dingyadi Ya Bashi Mukami Kuma Ya Karfafa Masa Guiwar Shiga Makarantar Horar Da Yan Sanda

Bilal A Makarantar Horar Da Yan Sanda

Xuwa Yanzu Bilal Ado Gaya Ya Kammala Course Dinsa Na Aikin Yan Sanda Kuma Yana Gab Da Shigowa Fagen Daga Domin Cin Gajiyar Kanshi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button