Hausa

Bazamu Yarda Mu Zauna Dasu Ba-Shehun Borno

Mai Martaba Shehun Borno Abubakar El Kanemi Ya Magantu Akan Shawarar Da Sojoji Suka Bayar Na Acigaba Da Zama Wuri Daya Da Tubabbin Yan Boko Haram

Tubabbin Yan Boko Haram

Shehun Borno Abubakar El Kanemi Yace Akwai Wuya A Cigaba Da Zama Da Mutanen Da Suka Hana Jamaa Zaman Lafiya Na Tsawon Shekara 12

Ya Cigaba Da Cewa Mutane Zasu Zauna Ne Acikin Fargaba Da Tsoro A Duk Inda Suke

Ko dayake Tsohon Shugaban Horaswa A Hedikwatar Sojojin Nigeria Birgediya Janar John Sura (Mai Ritaya) Ya Bada Shawarar Akai Wayanda Suka Tuba Gonakin Mutane Suyi Musu Aiki Tunda Sun Hana Manoma Noma A Baya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button