"
Hausa

Bikin Bude Dalar Shinkafa Ta Kankama A Abuja

Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari Yana Gab Da Nunawa Duniya Irin Albarkar Da Allah Yayiwa Kasar Ta Fannin Noma,Yayin Da Ake Kan Shirye Shiryen Bikin Bude Dalar Shinkafa A Abuja

Shirye Shiryen Bikin Dalar Shinkafa A Abuja

Najeriya Tayi Sunan Noma Ta Kowanne Fanni Inda Ta Zama Kasa Ta Daya A Fannin Noman Shinkafa A Duk Fadin Afirika Ta Yamma Kuma Ta Uku A Afirka Bayan Kasar Egypt Da Madagascar, Najeriya Nada Burin Zama Mai Dogaro Da Kanta Harma Ta Ciyar Da Wadansu Kasashen Zuwa Shekarar 2022

Shirye Shiryen Bikin Dalar Shinkafa A Abuja

A Kwanakin Baya Jahar Kebbi Ta Yi Dalar Shinkafa Inda Aka Tabbatar Da Ta Noma Fiye Da Tan Miliyan 2 Daga Cikin Tan Miliyan Takwas Da Ake Nomawa A Kasar Baki Daya,Yanzu Kuma A Abuja Za’a Koma Yin Wani Bajekolin Shinkafar Da Aka Noma A Shekarar Da Ta Gabata

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button