Hausa

Buhari Zai Ciyo Bashin Tiriliyan Hudu

Shugaba Muhammadu Buhari Na Najeriya Ya Samu Amincewar Majalisar Dokoki Wajen Burinsa Na ciyo Bashin Zunzurutun Kudi Har Naira Tiriliyan Hudu Bayan Yamika Bukatar Hakan ga Majalisar Dokoki Sati Biyu Da Suka Gabata

Muhammadu Buhari

Wannan Bukatar da Shugaban Kasar ya Mika ga Majalisar Dokoki Tana Zuwa Ne A Yayin Da Naira Ke Kara Rage Daraja A Kasuwar Canji Inda Takai Ana Canja Dalar Amurka Daya akan Naira 550

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Tafi Kasar Amurka Don Halartar Taron Majalisar Dinkin Duniya  da Ake Gudanarwa Yanzu Haka a Birnin New York

Ana Sa Ran Shugaban Zai Sanya Hannu Akan Bashin Da Za’a Karbo Idan Ya Dawo Najeriya Daga Tafiyar da Yayi Zuwa Kasar Ta Amurka,Masana Tattalin Arziki A Najeriya Sun Nuna Fushinsu Akan Abin Da Shugaban Keyi Na ciyo Bashi A Kodayaushe Ba Tare Da Tunanin Halin da Kasar Ka Iya Fadawa Na Faduwar Tattalin Arzikin Kasar Ba

 

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button