Hausa
Burj Khalifa: Ginin Da Yafi Kowane Tsawo A Duniya

Ba Kasafai zakaga Ginin da yagi Mita 500 ba,Amma Ginin Burj Khalifa Dake Birnin Dubai ya Kasance Mai Tsawon Mita 828 Wanda Hakan Yasa ya Zama Ginin Mafi Tsawo A Duk Fadin Duniya

Burj khalifa An Kammala Gina Shi A Shekarar 2010 Bayan kwashe Shekaru Biyar Anayi,Injiniya Andrian Smith Shine Ya Zana Kuma ya Jagoranci Gina Wannan Gina Da Ya Kafa Tarihi Na Zama Ginin Mafi Tsawo A Duk Fadin Duniya
Ya Samu Wannan Suna Burj Khalifa Saboda Martaba Sarkin Dubai Mai Martaba Khalifa bin Zayed Al Nahyan Wanda Ya Bada Gudummawa Sosai Kafin gamawa
Shekarar Farawa 2005
Shekarar Gamawa 2010
Hawa 160
Injiniya Adrian Smith
Tsawo Mita 828
Zuwa Yanzu Ba’a Samu Wani Ginin Da Yafi Shi Tsawo Ba