Skip to content
May 26, 2022

NorthernReports

NorthernReports Is A Blog Design To Publish High Quality Contents On News, Entertainment, Sports, And Biography

  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy
  • Terms and Conditions
Main Menu

Hausa

Hausa

A Kasuwa Nake-Jaruma Hadiza Muhammad

August 19, 2021 - by Rabilu Sanusi - Leave a Comment

Shahararriyar Jarumar Fina Finan Hausa Hadiza Muhammad Ta Karyata Jita Jitar Da Ake Yadawa Cewa Ba Ta Da Niyyar Aure  A Yanzu,Inda Tace Masu Fadi. Haka Suna Fadi Ne Domin …

A Kasuwa Nake-Jaruma Hadiza Muhammad Read More
Hausa

Hotunan Shagalin Kamun Yar Sarkin Bichi Zahra Nasiru Ado Bayero

August 19, 2021 - by Rabilu Sanusi - Leave a Comment

Yau Alhamis Akayi Bikin Aladar Kamu A Shirye Shiryen Bikin Zahra Nasiru Ado Bayero Da Yusuf Muhammadu Buhari Wanda Zaayi Ranar Juma’a 20 Ga Watan Agusta Aladar Kamu Na Daya …

Hotunan Shagalin Kamun Yar Sarkin Bichi Zahra Nasiru Ado Bayero Read More
Hausa

Abubuwa Shida Daya Kamata Kusani Akan Sabuwar Gwamnatin Taliban A Afghanistan

August 17, 2021August 18, 2021 - by Rabilu Sanusi - Leave a Comment

Ranar 15 Ga Watan Agusta Rana Ce Da Baza A Taba Mantawa Ba A Tarihin Afghanistan,Ranar Da Kungiyar Mayakan Taliban Suka Karbi Ragamar Mulkin Kasar Bayan Shugaba Ashraf Ghani Yayi …

Abubuwa Shida Daya Kamata Kusani Akan Sabuwar Gwamnatin Taliban A Afghanistan Read More
Hausa

Bazamu Yarda Mu Zauna Dasu Ba-Shehun Borno

August 15, 2021 - by Rabilu Sanusi - Leave a Comment

Mai Martaba Shehun Borno Abubakar El Kanemi Ya Magantu Akan Shawarar Da Sojoji Suka Bayar Na Acigaba Da Zama Wuri Daya Da Tubabbin Yan Boko Haram Shehun Borno Abubakar El …

Bazamu Yarda Mu Zauna Dasu Ba-Shehun Borno Read More
Hausa

Arsenal Ta Fara Premier League Na Bana Da Kafar Hagu

August 13, 2021 - by Rabilu Sanusi - Leave a Comment

Kungiyar Kwallon Kafa Dake Buga Kofin Kalubale Na Premier League Arsenal Ta Fara Wannan Kakar Wasannin Ta Bana Da Kafar Hagu Bayan Tasha Kashi A Hannun Abokiyar Karawar ta Brentford …

Arsenal Ta Fara Premier League Na Bana Da Kafar Hagu Read More
Hausa

Sarkin Argungu Zai Nada Ministan Buhari Kakakin Kabi

August 13, 2021 - by Rabilu Sanusi - Leave a Comment

Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu Alh Samaila Muhammad Mera Zai Nada Ministan Al’adu Da Yada Labarai Lai Muhammad A Matsayin Kakakin Kabi A Want Shagali Da Zaayi  a Abuja a …

Sarkin Argungu Zai Nada Ministan Buhari Kakakin Kabi Read More
Hausa

Jaruman Kannywood Da Sukafi Yawan Mabiya A Shafinsu Na Instagram

August 12, 2021 - by Rabilu Sanusi - Leave a Comment

Masana’antar Kannywood Tayi Fice A Afirika Wajen Nishadantar Da Alumma Da Shirye Shiryensu Wanda Hakan Yasa Jaruman Kannywood Sukayi Suna Anan Gida Najeriya Dama Sauran Kasashe A Yau Zamu Duba …

Jaruman Kannywood Da Sukafi Yawan Mabiya A Shafinsu Na Instagram Read More

Posts navigation

Previous 1 … 6 7

Categories

  • Biography
  • Entertainment
  • Hausa
  • News
  • Sports
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy
  • Terms and Conditions
Copyright © 2022 NorthernReports.
Powered by WordPress and HitMag.