Skip to content
May 26, 2022

NorthernReports

NorthernReports Is A Blog Design To Publish High Quality Contents On News, Entertainment, Sports, And Biography

  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy
  • Terms and Conditions
Main Menu

Wasanni

Wasanni

Shahararren Dan Kwallon Manchester United Ya Koma Kungiyar Sevilla Da Taka Leda

January 26, 2022 - by Rabilu Sanusi - Leave a Comment

Shahararren Dan Kwallon Tawagar Faransa Da Manchester United Anthony Martial Ya Koma Kungiyar Kwallon Kafa Ta Sevilla Fc Dake Sifaniya Da Taka Leda Bayan Shafe Fiye Da Shekaru Biyar A …

Shahararren Dan Kwallon Manchester United Ya Koma Kungiyar Sevilla Da Taka Leda Read More
Wasanni

Munfi Samun Dama Yanzu Akan Lokacin Rohr-Simon Moses

January 16, 2022 - by Rabilu Sanusi - Leave a Comment

Dan Kwallon Tawagar Super Eagles Ta Najeriya Dake Fafatawa a Gasar Cin Kofin Afirka A Kamaru Moses Simon Ya Bayyana Cewa Sunfi Samun Dama Yanzu Da Koci Eguevon Yake Jagorancin …

Munfi Samun Dama Yanzu Akan Lokacin Rohr-Simon Moses Read More
Wasanni

Abu Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Dangane Da Karawar Najeriya Da Egypt

January 11, 2022 - by Rabilu Sanusi - Leave a Comment

Da Yammacin Yau Talata Tawagar Kungiyar Kwallon Kafa Ta Najeriya(Super Eagles) Zasu Hadu Da Tawagar Masar A Wasan Farko Na Gasar Cin Kofin Afirka Da Akeyi A Kamaru Najeriya Wacce …

Abu Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Dangane Da Karawar Najeriya Da Egypt Read More
Wasanni

Dan Wasan Barcelona Ya Kona Aston Villa Da Taka Leda

January 7, 2022 - by Rabilu Sanusi - Leave a Comment

Mai Buga Tsakiya A Kungiyar Kwallon Kafa Ta Fc Barcelona Dan Asalin Kasar Brazil Philippe Coutinho Ya Kammala Komawa Kungiyar Kwallon Kafa Ta Aston Villa Dake Ingila A Matsayin Aro …

Dan Wasan Barcelona Ya Kona Aston Villa Da Taka Leda Read More
Wasanni

Shahararren Dan Kwallon Kafar Duniya Ya Ajiye Takalminsa

December 15, 2021 - by Rabilu Sanusi - Leave a Comment

Wani Abu Da Ya Faru Kamar Almara Shine Sanarwar Da Shahararren Dan Kwallon Kafar Argentina Da Barcelona Sergio Kun Aguero Yayi Na BarinĀ  Kwallon Shi Sakamakon Ciwon Zuciya Da Yake …

Shahararren Dan Kwallon Kafar Duniya Ya Ajiye Takalminsa Read More
Wasanni

Muna Da Yakinin Samin Nasara Akan Betis-Xavi

December 3, 2021 - by Rabilu Sanusi - Leave a Comment

Sabon Mai Horas da kungiyar Kwallon Kafa Ta Fc Barcelona Dake Sifen Xavi Hernandez Ya Magantu Akan Karawar Da Kungiyarshi Ta Fc Barcelona Zatayi Da Real Betis A Gasar Laliga …

Muna Da Yakinin Samin Nasara Akan Betis-Xavi Read More

Categories

  • Biography
  • Entertainment
  • Hausa
  • News
  • Sports
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy
  • Terms and Conditions
Copyright © 2022 NorthernReports.
Powered by WordPress and HitMag.