Hausa

Cikakken Tarihin Jarumin Kannywoood Ahmad Tage

Ahmad Muhammad Tage Shahararren Jarumin Kannywood Yana Daga Cikin Manyan Harman da tauraruwar su ke Haskawa na Tsawon zamani a Wannan Masana’antar ta Kannywood

Kafin Ya Fara Fitowa a Fina Finan Wasan Kwaikwayo Ahmad Ya Kasance Mai Daukar Hoto ne a cikin fim Yana Daga Cikin tsofaffin jarumai kuma Wanda ya Dade Yana Wannan Sana’ar ta Wasan Hausa

Ahmad Tage Kafin Rasuwarsa

An Haifi Ahmad A Unguwar Tage Dake Cikin Birnin Kano Inda Yayi Karatunsa na Muhammadiyya da na Boko Duk a cikin Birnin Kano,Tahir Ya Fara Fitowa a Fina Finan Kannywood a Shekarar 2008 Kadan Daga Cikin Manyan Fina Finan da Ahmad Ya Fito cikinsu sune Namamajo, Labarina da Sauransu

Ya Rasu Ranar 13 ga Watan Satumba 2021 Bayan Fama Da Gajeruwar Rashin Lafiya Kuma Anyone Janaizar Sa Kamar Yada Addinin Islama Ya Tanada A Unguwarsu dake laying Abuja Bayan Filin Kwallo Muna Fatan Allah Ya Yi Mishi Rahama Ya Kuma Albarkacin Abin Da Ya Bari,Su Kuma Yan Uwanshi Allah Ya Basu Hakurin Rashi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button