"
Hausa

Cikakken Tarihin Shatu Garko Sarauniyar Kyau Ta Najeriya

Aisha Muhammad Wadda Akafi Sani Da Shatu Garko Ta Zama Mace Ta Farko Dake Sanya Hijabi Da Ta Zama Sarauniyar Kyau A Najeriya Bayan Ta Lashe Gasar Kyau Karo Na 44 Da Aka Gudanar

Shatu Garko

An Haifi Shatu Garko A Kano Inda Tayi Karatun Muhammadiyya Da Na Boko Duk A Jahar Kano,Bayan Lashe Gasar Ta Tayar Da Kura A Kafafen Sada Zumunta Inda Wasu Ke Ganin Bai Kamata Ace Ta Shiga Gasar Ba Saboda Zamanta Musulma

Aisha Muhammad (Shatu Garko)

Haka Kuma Shugaban Hukumar Hizba Ta Jahar Kano Ibn Sina Yayi Barazanar Gayyatar Iyayenta Domin Su Amsa Tambayoyi,Da Kuma Fadin Dalilin Da Yasa Har Suka Bari Yarsu Tashiga Wannan Gasa Da Mafi Yawancin Wadanda Ke Cikinta Ba Musulmai Bane

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button