Hausa

Da Dumi Dumi:Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Sanar Da Ficewarta Daga Shirin LABARINA

Bayan Daukar Tsawon Lokaci Ana Shirin Fim Din LABARINA Da Ita Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Ta Sanar Da Ficewarta Daga Fim Din

Takardar Da Jarumar Ta Rubuta

Jarumar Wada Ta Sanar Da Haka a Shafinta Na Facebook Bata Bada Wani Cikakken Dalilin Ficewar Tata Ba,Cikin Rubutun Ta Fadi Cewa Ita Babu Wata Matsala Data Shiga Tsakaninta Da Furodusan Shirin Wato Malam Aminu Saira Kokuma Wani Daga Cikin Abokan Aikinta

Ta Kara Da Cewa Ta Yanke Wannan Shawara Ne Saboda Wani Dalili Na Kashin. Kai Da Kuma Bukatar Da Take Da Ita Na Yin Rayuwar Ta Ba Tare Da Wata Tangarda Ba

Nafisa Abdullahia

Kwanakin Baya Dayar Jarumar Shirin Maryam Waziri Tayi Aure Abin Da Ya Jawo Aka Canja Ta A Cikin Shirin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button