Hausa

Daga Karshe An Bude Layukan Waya A Jahar Kebbi

Bayan Shafe Watanni Fiye Da Hudu Ana Jiran Dawowar Network A Wasu Yankunan Jahar Kebbi Andawo Da Layukan Waya A Garuruwan Bena,Mairairai Da Dan Ummaru Dake Iyaka Da Jahar Zamfara

Karfen Layin Da Aka Bude

Da Yammacin Juma’a Ranar 31 Ga Watan Disamba Mutanen Yankin Bena Suka Samu Damar Kiran Yan Uwa Da Abokan Arziki Da Aka Dade Ba’a Hadu Ba Sakamakon Katsewar Layukan Waya A Yankin Na Tsawon Wata Hudu

An Katse Layukan Waya Sakamakon Rashin Tsaro Da Yankin Ke Fama Dashi,Yanzu Kuma Da Sauki Ya Fara Samuwa A Yankin Shine Gwamnatin Jihar Ta Kebbi Ta Bada Damar Bude Layukan Domin Cigaba Da Harkokin Yau Da Kullum Kamar Yada aka Saba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button