Wasanni

Dan Wasan Barcelona Ya Kona Aston Villa Da Taka Leda

Mai Buga Tsakiya A Kungiyar Kwallon Kafa Ta Fc Barcelona Dan Asalin Kasar Brazil Philippe Coutinho Ya Kammala Komawa Kungiyar Kwallon Kafa Ta Aston Villa Dake Ingila A Matsayin Aro Zuwa Karshen Kakar Wasanni Ta Bana

Coutinho A Sabuwar Kungiyarshi

 

 

Dan Wasan Wanda Yazo Barcelona Daga Liverpool Zai Kara Komawa Gasar Firimiya Bayan Shafe Shekaru Biyar A Sifen,Sabon Kocin Kungiyar Ta Barcelona  Xavi Hernandez Ya Nuna Cewa Coutinho Baya Cikin Tsarin Yan Wasan Da Yake Bukata A Kungiyar

Haka Yasa Tsohon Dan Kwallon Na Liverpool Ya Nemi Wani Kulob Domin Cigaba Da Buga Tamaula Saboda Ya Dawo Akan Ganiyarsa Da Aka Sanshi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button