Hausa

Dusar Kankara Ta Hana Zirga Zirga A Kasar Rasha

Ba Kasafai zaka Samu Lokacin Da Babu Sanyi A Kasar Rasha Ba Sai Dai A Wasu Lokutan Akan Samu Yanayin Sanyi Wanda Yafi Na Kowane Lokaci,Anyi Hasashen Kasar Rasha A Matsayin Kasar Da Tafi Kowace Kasa Sanyi A Duniya Wanda Har Ya Kai Sanyinta Bai Kai Na Ma’aunin Salshiyo 1 Ba

Yada Ake Daukar Mota Da Kugiya

A Wannan Lokaci Da Duniya Ke Cikin Yanayin Sanyi Ita Kuma Rasha Tana Cikin Yanayin Dusar Kankara,Inda Har Takai A Garuruwan Kasar Kamar Moscow Babu Wata Zirga Zirga Da Motoci Sakamakon Rufe Duk Wata Hanya Ta Mota Da Dusar Kankarar Tayi

Kankara Ta Hana Zirga Zirga A Rasha

Hakan Na Nufin Mutanen Kasar Zasu Jira Na Wani Lokaci Kafin Su Samu Damar Zirga Zirga Da Motoci Kamar Yada Suka Saba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button