Hausa

Gida Bai Koshi Ba- An Tura Sojojin Najeriya Kasar Mali Don Samar Da Tsaro

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Tura Wasu Horarrin Sojojin Kasar Mali Domin Tabbatar Da Zaman Lafiya A Kasar,Sojojin Wayanda Suka Samu Horo A Sansanin Tunawa Da Martin Luther King Sun Samu Horo Daidai Da Yada Majalisar Dinkin Duniya Ta Tanadar

Sojojin Najeriya

Shugaban Horarrin Sojojin Manjo Janar Fage Ya Tabbatar Da Cewa Yanada Yakinin Yaransa Zasuyi Amfani Da Horon Da Suka Samu Wajen Dawo Da Zaman Lafiya A Kasar Ta Mali

Najeriya Na Fama Da Hare Haren Yan Bindiga A Yankin Arewacin Kasar Inda Yan Kasar Ke Ganin Kasawar Jamian Tsaron Kasar Wajen Murkushe Ta’addanci A Kasar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button