Hausa

Gwamna Atiku Bagudu Ya Cika Shekara 60 A Duniya

Gwamnan Jihar Kebbi Sanata Atiku Abubakar Bagudu Yayi Bikin Cika Shekaru 60 Da Hudu A Duniya,Bikin Wanda Ya Samu Halartar Takwaransa Na Jahar Jigawa Eng Badaru Anyi Shine A Gidan Gwamnatin Jihar Kebbi Dake Birnin Kebbi Fadar Jihar

Gwamna Atiku Yana Yanka Kek

Yan Uwa Da Abokan Arziki Sun Taya Gwamnan Murnar Zagayowar Ranar Haihuwa Inda Suka Yi Mishi Addu’ar Allah Ya Karo Shekaru Masu Albarka

Gwamnan Kebbi Tareda Da Takwaransa Na Jahar Jigawa

Daga Cikin Wayanda Suka Halarci Bikin Hada Mataimakin Gwamnan Jahar Kebbi Col Yombe Dabai Dakuma Matar Gwamnan Dr Zainab Atiku Bagudu

Muna Yiwa Gwamna Fatan Alheri

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button