News

Gwamna Yayi Murabus A Amurka Bayan Zargin Cin Zarafin Mata

Gwamnan New York Dake Kasar Amurka Andrew Cuomo Yayi Murabus Bayan Bincike Ya Nuna Cewa Yaci Zarafin Mata 11 Ciki Harda Ma’aikatan Gwamnati

Gwamnan Yace Ya Yanke Wannan Shawara Ne Bayan Ya Fuskanci Matsin Lamba Daga Yan Jam’iyar Adawa Da Kuma Iyalansa

Na Fuskanci Iyalina Sun Janza Mini Fuska Duk Da Na Fada Masu Cewa Ban Aikata Abin Da Ake Tuhumata Ba Inji Shi

Cuomo Mai Shekara 63 Zai Hannunta Mulkin Jihar Zuwa Ga Mataimakiyar Shi Kathy Hochul Nan Da Sati Biyu Masu Zuwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button