Hausa

Ina Fatan Za’a Yi Wa Hanifa Adalci-Shugaba Muhammadu Buhari

A Yayin Da Ake Cigaba Da Alhinin Mutuwar Hanifa Yar Makarantar Da Malaminta Ya Yiwa Kisan Gilla Bayan Shafe Watanni Biyu Da Sace Ta

Hanifa

Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari Ya Jajantawa Iyayen Marigayiyar Inda Ya Jinjinawa Jami’an DSS Da Kuma Yan Sanda Game Da Kokarin Da Sukayi Na Gano Wanda Ya Sace Tareda Kashe Hanifa

Buhari Ya Nemi Jami’an Yan Sanda Da Su Ba  Shari’a Hadin Kai Domin Tabbatar Da Adalci Ga Wannan Yarinya Da Ta Rasa Ranta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button