Hausa

Ina Nan Raye Ban Mutuba-Naziru Sarkin Waka

Shahararren Mawakin Hausa Kuma Jarumi A Masana’antar Shirya Fina Finan Hausa (Kannywood) Naziru M Ahmed Wanda Akafi Sani Da Naziru Sarkin Waka Ya Mayar Da Martani Akan Masu Cewa Yayi Hatsarin Mota Ya Mutu

Naziru M Ahmed (Sarkin Waka)

Naziru Wanda Ya Rubuta A Shafinsa Na Facebook,Ya Tabbatar Da Cewa Maganar Da Akeyi Cewa Yayi Hatsarin Mota Ya Mutu Duk Karyane,Ya Kara Da Cewa Yana Cikin Koshin Lafiya Da Kwanciyar Hankali

Kafin Yanzu Wasu Hotuna Sun Yadu Musamman A Soshiyal Mediya Inda Zaa Ga Anyi Hatsarin Mota Kuma Aka Ce Wai Sarkin Waka Ne A Cikin Motar Har Ma Allah Ya Dauki Ransa,Daga Baya Mawakin Ya Karyata Hoton Kuma Ya Fadawa Duniya Cewa Yana Cikin Koshin Lafiya Babu Abin Da Ya Sameshi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button