Jarumin Fina Finan Kudancin Najeriya Na Nollywood Zubby Micheal Ya Nunawa Duniya Takardar Jerin Abubuwan Da Ya Saya A Wani Gidan Cin Abinci Dake Victoria Island Dake Legas

Jarumin Wanda Yayi Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarshi A Ranar Lahadi Ya Nunawa Duniya Irin Kudin Da Ya Kashe A Wurin Cin Abincin Bikin Birthday Da Yayi A Legas,Takardar Ta Nuna Zubby Ya Biya Naira Miliyan 8
Ba Kasafai Za’a Kashe Wannan Adadin A Wani Auren Ba Amma Shi Ya Kashesu A Hidimar Bikin Murnar Zagayowar Ranar Haihuwa Kawai