"
Hausa

Ko Kun San Wajen Bahayar Sarki Abdallah Na Kasar Saudi Arabia Yana Iya Zama Sanadiyyar Samun Arzikinka ?

Ba Kasafai Ake Nuna Wajen Da Manyan Mutane Ke Gudanar Da Lalurorinsu Na Kashin Kai Ba Amma A Wani Lokaci Saboda Abin Al’ajabin Da Ke Tattare Da Shi Yasa Ake Nunawa Duniya

Yau Zamu Tattauna Akan Wajen Bahayar Sarkin Saudi Arabia Sarki Abdallah Wanda Yake Da Kayatuwar Da Zaka Iya Yin Barcinka Anan Ba Tare Da Wani Shamaki Ba

Wajen Bahayar Sarki Abdallah Na Saudi Arabia

Sarakunan Larabawa An Sansu Da Rayuwar Shakatawa Da Son Jin Dadin Duniya Shi Yasa A Duk Wani Abin Da Zasu Yi Ko Zasu Saya Zaka Ji Shi Da Tsada Kuma Gwanin Ban Sha’awa

A Cikin Hoton Da Ke Sama Zaku Gani Cewa Wajen Bahayar Sarki Abdallah Yanada Ban Sha’awar Da Duk Wani Mai Rai Zaiso Ace Ya Mallaka,Kada Ku Manta Bayi Ne Kawai Ba Falo Ko Dakin Barci Ba

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button