Hausa

Ku Harbe Duk Wanda Yayi Yunkurin Fasa Gidan Yari-Ministan Cikin Gida

Ministan Cikin Gida Rauf Aregbesola Ya Umarci Ma’aikatan Gidan Gyara Hali(Gandiroba)Da Su Harbe Duk Wani Wanda Yayi Yunkurin Fasa Gidan Yari Ba Tareda Sun Samu Wata Fargaba Ba

Ministan Harkokin Cikin Gida Rauf Aregbesola Tareda Gandurebobi

Ministan Yayi Wannan Furucinne Yayin Da Ya Ziyarci Wasu Daga Cikin Gidajen Gyara Hali Dake Fadin Najeriya,Inda Ya Kara Jaddada Dokar Gani Da Harbi Ga Duk Wanda Yayi Yunkurin Fasa Gidan Gyara Hali

Rauf Aregbesola Tsohon Gwamnan Jahar Osun Shine Ministan Cikin Gida A Najeriya Tun Bayan Kammala Wa’adin Mulkinsa A Matsayin Gwamnan Jahar Osun

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button