Hausa

Matashi Dan Shekara Ashirin Ya Lashe Kyautar Mota A Kano

Matashi Dan Shekara Ashirin Ya Lashe Kyautar Mota Bayan Ya Fito Na Daya A Gasar Karatu Al Qurani Mai Girma Da Gidauniyar Ganduje Ta Aza  A Kano

Yaron Mai Suna Almiswar Mannir Shine Ya Fito A Matsayin Zakara A Gasar Wadda AKA Shafe Kwanaki Anayi, Almiswar dalibin Makarantar Ahalul Badar Shine Ya Fito Gwarzo A Musabaqar Hizb 40

Almiswar

Daga Cikin Kyautukan Da Almiswar Ya Samu Akwai Mota Kirar EOD,Kujerar Haji,Kudi Da Kuma Keken Dinki

Motar Da Aka Ba Yaron

Gasar Karatun Al Qurani Na Daya Cikin Abin Da Ke sa Daliban Makaranta Su Kara Hazaka Da Kuma Kwazo A Wurin Karatunsu Wannan Shine Dalilin da Yasa Kungiyoyi Da Gidauniya Kan Shirya Gasar Kuma Su Sanya Kyaututtuka Domin Bawa Wadanda Suka Fi Nuna Kwazo A Yayin Musabaqar

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button