Hausa

Matashi Ya Lashe Kyautar Zinari Bayan Ya Samu Sakamako mafi Daraja A Jami’ar Bayero

Wani Dalibi A Jami’ar Bayero Dake Kano ya Samu Nasarar Lashe Kyautar Zinari Bayan ya Samu Sakamako Mafi Daraja A Makarantar,A Sashen Ilmin Takanoloji

Abdulrazak Abubakar Nafiu

Abdulrazak Abubakar Nafiu Ya Samu Maki 9.89 Cikin 10 Wanda Hakan Yasa Mataimakin Jami’ar Sharda Ya Karramashi Da Wannan Kyautar

Abdulrazak Ya Nuna Farin Cikinsa Akan Wannan kyuta Da Ya Samu Inda Ya Kara Da Cewa Wannan Daga Allah Ne Kuma Yana Fatan Watarana Ya Samu Abin Da Yafi Wannan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button