"
Hausa

Matatar Mai Ta Dangote Nesa Tazo Kusa

Najeriya Ta Dade Tana Neman Ganin Ranar Da Zata Fara Tace Arzikin Da Allah Ya Bata  Na Daskararren Mai Wanda Ta Saba Kaiwa kasasehn Ketare Domin Tacewa Da Gyarawa Kafin Adawo Dashi Domin Amfann Yan Kasar

Matatar Mai Ta Dangote Dake Legas

Sakamakon Haka Shahararren Dan Kasuwa Kuma Mutuminda Yafi Kowa Kudi A Afirika,Haifaffen Garin Kano Aliko Dangote Ya Yanke Shawarar Ganin Ya Share Wa Yan Najeriya Hawaye Da Kuma Cika Burikan Wasu Yan Kasar Dake Fatan Ganin Matatar Mai Kafin Su Mutu

Ya Kama Aiki Ba Dare Ba Rana Don Ganin Wannan Burin Na Yan Najeriya Ya Cika Wanda Aikin Yanzu Haka Ya Kai Kashi 70 Cikin Dari Wanda Ake Fatan Za’a Kammala Nan Da Sabuwar Shekara Da Zai Tace Fiye Da Barel 650,000 A Rana Guda Kuma Zai zamo Rifainari Silli Daya Mafi Girma A Fadin Duniya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button