Hausa

Mawaki Garzali Miko Ya Angwance Da Amaryarsa

Shahararren Mawakin Fina Finan Hausa Garzali Miko Ya Angwance Da Amaryarsa Ayau Juma’a Bayan An Daura Aurensa Da Masoyiyarshi Hauwau Dikwa A Garin Kaduna

Garzali Miko Tare Da Amaryarsa

Garzali Ya Kasance Daya Daga Cikin Matasan Mawakan Da Tauraruwarsu Ke Haskawa Bayan Ya Fito A Fina Finai Da Dama Ciki Harda Fim Din Auren Kuruciya

Masoya,Yan Uwa Da Abokan Arziki Sun Halarci Daurin Auren Da Aka Yi A  Rigasa Kaduna,Cikin Mahalarta Bikin Harda Adam Zango Da Yusuf Bala Da Sauran Yan Kannywood

Masoyan Junan Sun Cika Burinsu Bayan Doguwar Soyayyar Da Suka Dade Sunayi,Ita Dai Maryam Yar Asalin Kaduna Ce Wadda Tayi Karatun Addini Dana Boko Duk A Kaduna Kafin Aurenta Ta Kasance Tana Koyarwa A Wata Makaranta Da Kenan Jihar Kaduna

Muna Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya Dakuma Zuri’a Dayyaba,Ya Kuma Albarkaci Wannan Aure Da Akayi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button