Wasanni

Muna Da Yakinin Samin Nasara Akan Betis-Xavi

Sabon Mai Horas da kungiyar Kwallon Kafa Ta Fc Barcelona Dake Sifen Xavi Hernandez Ya Magantu Akan Karawar Da Kungiyarshi Ta Fc Barcelona Zatayi Da Real Betis A Gasar Laliga Mako Na Goma Sha Shida

Xavi Hernandez

Xavi Wanda Ya Karbi Ragamar Horar Da Barcelona Bayan Korar Ronald Koeman Da Kungiyar Tayi A Watan Daya Wuce,Ya Buga Daruruwan Wasanni A Matsayin Danwasa

Tsohon Dan Kwallon Tawagar Sifaniya Ya Bar Kungiyar Al Sadd Dake Kasar Qatar Domin Karbar Tayin Da Tsohuwar Kungiyarshi Tayi Masa Na Jagorantar Kungiyar Tsawon Shekaru Uku

Dukda Barcelona Tana Mataki Na Bakwai A Teburin Gasar Laliga Xavi Yanada Yakinin Cewa Zasuyi Nasara A Fafatawar Da Zasuyi Da Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Betis

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button