Hausa

Red Sea-Wasu Daga Cikin Hotunan Bikin Baje Kolin Fina Finai Na Duniya A Saudiyya

Wani Sabon Abu Mai Ban Mamaki Ya Faru A Kasar Saudiyya Inda A Karon farko Kasar Dake Nahiyar Asiya Ta Zama Mai Masaukin Baki A Bikin Baje Kolin Fina Finan Duniya Da Akeyi Kowace Shekara Wadda Kamfanin Red Sea Ya Dauki Nauyi

Kasar Saudiyya Dake Riko Da Addinin Musulinci Ta Kasance Kasar Da Ba Kowane Abu Akeyi Wanda Bai Shafi Sharia Ba Amma A Wannan Karon Ta Karbi Bakuncin Manya Manyan Yan Film Da Mawaka  Daga Sassan Duniya Dabam Dabam,Ciki Harda Justin Bieber Da Rihanna

Ga Kadan Daga Cikin Hotunan Bikin Baje Kolin Fina Finan Duniya Da Akeyi A Saudiyya

A Bara Ne Kasar Saudiyya Ta Sahale Wa Mata Su Tuka Mota Da Kansu Bayan Shekarun Da Aka Dauka Ana Kai Ruwa Rana Dangane Da Hakan,Kuma Ta Yarda A Dinga Shiga Gidan Sinima Mata Da Maza Ba Tareda Wata Matsala

Kafin Yanzu Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron Ya Kai Ziyara Kasar Ta Saudiyya Inda Suka Gadu Da Yarima Mai Jiran Gado Muhammad Bin Salman

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button