"
Hausa

Sarkin Argungu Zai Nada Ministan Buhari Kakakin Kabi

Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu Alh Samaila Muhammad Mera Zai Nada Ministan Al’adu Da Yada Labarai Lai Muhammad A Matsayin Kakakin Kabi A Want Shagali Da Zaayi  a Abuja a Shirye Shiryen Bikin Ranar Bude Ido Na Najeriya Wanda Jahar Kebbi Ta Dauki Nauyi

Sanarwar Ta Fito daga Bakin Shugaban Hukumar Karamci Da Yawon Bude Ido Ta Najeriya NIHOTOUR Malam Suleman Inda Yace Sarautar Ta Cancanta Saboda Gudummawar Da Ministan Ya Bayar A Fannin Aladu

Za’ayi Nadin Ranar 25 Ga Watan Satumba Na Wannan Shekara

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button