Wasanni

Shahararren Dan Kwallon Manchester United Ya Koma Kungiyar Sevilla Da Taka Leda

Shahararren Dan Kwallon Tawagar Faransa Da Manchester United Anthony Martial Ya Koma Kungiyar Kwallon Kafa Ta Sevilla Fc Dake Sifaniya Da Taka Leda Bayan Shafe Fiye Da Shekaru Biyar A Ingila

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Sevilla Fc Dake Buga Babbar Gasar Sifen Wato Laliga Ta Sanar Da Daukar Dan Kwallon A Shafinsu Na Facebook Jim Kadan Bayan Kammala Saka Hannun Yarjejeniya

Anthony Martial A Sabuwar Kungiyarshi

Tsohon Dan Kwallon Na Lyon Ya Rasa Samun Damar Buga Wasanni A Manchester United  Bayan Dan Kwallon Kasar Uruguay Edison Cavani Ya Dawo Kungiyar Daga Paris Saint Germain A Kakar Da Ta Gabata

Dawowar Cristiano Ronaldo Kungiyar Ya Kara Dagule Damar Da Martial Yake Da Ita Na Cigaba Da Murza Kwallo A Manchester

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button