BiographyHausa

Tarihin Aminu Saira

Takaitaccen tarihin Aminu Saira

Aminu Muhammad Ahmad wand akafi Sani da Amin Saira (an haifeshi ranar 20/4/1979). Jarumi, mai bada Umarni kuma marubucin labari ne ana kiranshi da jagoran juyin-juya hali kuma mahadin fina-finai a masana’antar kannywood.

 

Yazama sananne ne bayan ya saki fina-finan shi Jamila da Jamilu 2009, Ga Duhu Ga Haske 2010, da Ashabul Kahfi 2014, Wanda ya samar mashi da martabawa da kuma kyaututtuka harda su ‘Best director of the year’ a Jurors Choice Awards 2014. Aminu Saira ya fara Aikin shirya fim din Hausa Na series Na farko a tarihi wato Labarina bayan ya fitar da fim din As-habul kahfi.

 

Fim din As-habul kahfi da Na Baya da kura ne fina-finan da suka kara daukaka Saira Movies. An sama Aminu Saira best kannywood director of all times a shekara 2016, kuma daya daga cikin masu manyan albashi a tarihin masana’antar kannywood. Shirin Labarina ya kara haskaka shi a shekarar 2020.

 

Yanda Aminu Saira ke tafiyarda rayuwarshi ya sanyashi ya zama mutum Na musamman a cikin masana’antar kannywood. Hadiza Aliyu ta fassara Aminu Saira a matsayin Gwarzon Jaruminta. Haka zalika Nafisa Abdullahi ta bayyana shi a matsayin daya daga cikin Jagororinta. Ya kara samun tasiri a masana’antar shirin fina-finai bayan sakin fim dinshi mai suna sarauta a shekarar 2011, Wanda ya kara haskaka tauraruwar Ali Nuhu Wanda daga bisani fitar fim din Dagani Sai Ke a shekarar 2014 ya kara samar masa da karbuwa.

 

Shekara Kyauta Rukuni Fim Sakamako

2013 Entrepreneurship award Best director Special Recognition Yayi nasara

2013 Kannywood/AMMA awards Best movie director Dakin Amarya Yayi Nasara

2014 1st Kannywood awards Best director of the year (Jurors Choice Awards) Wata Hudu Yayi nasara

2014 Kannywood/AMMA awards Best Director (Popular Choice Awards) Ali

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button