Hausa

Tsohon Shugaban Kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita Ya Rasu

Tsohon Hambararren Shugaban Kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita Ya Rasu Bayan Fama Da Gajeruwar Jinya, Ibrahim Boubacar Keita Shine Shugaban Kasar Mali Tsawon Shekara 7 Kafin Sojoji Suyi Masa Juyin Mulki A Shekarar Da Ta Gabata

Ibrahim Boubacar Keita 

A Lokacin Mulkin Keita Anyi Zarginsa Da Rashin Son Bada Mulki Bayan Shafe Tsawon Lokaci Ana Zanga Zangar Kin Jinin Gwamnati

Ecowas Tayi Barazanar Rufe Asusun Bankin Kasar Mali Dake Bankin Afirika Tare Da Hana Kasashen Dake Makwabtaka Da Kasar Ta Mali Cigaba Da Hulda Da Mali

Ya Rasu A Babban Birnin Mali(Bamako) Yanada Shekaru 76 Da Mata Da Kuma Yaya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button