"
Hausa

Yanzu Yanzu-Jarumar Kannywood Fati Washa Ta Shiga Komar Yan Hizba

Shahararriyar Jarumar Fina Finan Hausa Fatima Abdullahi Washa Ta Fada Komar Jami’an Hukumar Hizba A Jigawa Bayan Kamaya Da Sukayi a Wani Gidan Gala Dake Jahar Ranar Lahadi Da Ta Gabata

Jaruma Fati Washa

Jarumar Wacce Taje Jigawa Domin Amsa Gayyatar Da Masoyanta Sukayi Mata Na Halartar. Wani Buki Da Ake Gudanarwa Ta Shiga Komar Hizbanne A Wani Samame Da Suka Kai Gidan Rawar Bayan An Kwarmata Masu Bayanai

Da Take Magana Ta Bakin Mai Magana Da Yawun Hukumar Hizba A Jigawa Ta Bayyana Cewa An Hana yin Raye Raye A Kowane Irin Buki A Jigawa Saboda Haka Suke Kama Duk Wani Wanda Suka Gani Yana Raye Raye Tare Da Yi Masa Hukunci Dai Dai Da Abin Da Ya Aikata Ba Tare Da Duba Matsayinshiba

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button