"
Hausa

Yar Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Nana Atiku Ta Baiwa Jarumi Zubby Micheal Kyuatar Fili A Abuja

Nana Atiku Abubakar Yar Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Atiku Abubakar Ta Baiwa Jarumin Nollywood Movies Zubby Micheal Kyautar Katon Fili A Abuja A Zagayowar Ranar Haihuwarshi

Nana Atiku Abubakar Tareda Zubby Micheal

Zubby Micheal Shahararren Jarumin Fina Finan Kudancin Najeriya Na Nollywood Ne Inda Yayi Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarshi Inda Ya Cika Shekaru 37 A Duniya,Zubby Ya Godewa Nana A Shafinsa Na Instagram Inda Ya Wallafa Hotonshi Tare Da Ita Yana Cewa ‘Kyautar Tunawa Da Ranar Haihuwa Mafi Girma

Ita Kuma Nana Ga Abinda Tace A Nata Shafin

‘Ina Taya Jarumin Da Yafi Kayatar Dani Namiji Mai Zuciyar Gwal Ba Zan Dena Samun Farin Ciki Daga Gareki Ba,Allah Ya Cigaba Da Buda Maka Kamar Yada Kake Taimakom Wasu Kullum Ina Mai Alfahari Da Kai Ina Tayaka Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarka Allah Ya Sanya Wa Rayuwarka Albarka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button