Hausa

Zanyi Koyi Da Zulum Idan Na Zama Dan Majalisa-Matshin Dan Siyasa

Matashin Dan Siyasa Da Keda Burin Zama Dan Majalisa A Gundumar Zuru Ya Bayyana Dalilin Da Yasa Ya Fito Takarar Dan Majalisa,Da Kuma Sauran Batutuwa A Hirarashi Da Wakilin Northernreports

Abdul’aziz S Dabai Wanda Ya Fito Takarar Dan Majalisa A Gundumar Zuru A Karkashin Jam’iyyar PRP,Ya Bayyana Cewa Idan Allah Yasa Ya Samu Nasara A Zaben 2023 Zaiyi Aiki Kamar Yada Gwamnan Jahar Borno Babagana Umara Zulum Yakeyi

Abdul’aziz S Dabai

Ya Kara Da Cewa Duk Da Kasancewarshi Yaro A Harkar Siyasa Yana Sa Rai Cewa Zai Iya Taka Rawar Gani A Zabukan 2023,Da Yake Amsa Tambaya Akan Ko Mi Ya Janyo Hankalinshi Ga Siyasa,Matashin Yace Yayi Haka Ne Domin Kara Karfafa Gwuiwar Matasa Masu Ra’ayi Irin Nashi Su Gane Cewa Siyasa Ta Kowace,Ba Sai Mai Kudi Ba,Kamar Yada Wasu Ke Tunani

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button